Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya: Yadda aka gudanar da gasar kwallon Polo na 2023 a Kaduna

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wanna makon tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan gasar kwallon Polo da aka gudanar a jihar Kaduna da ke tarayyar Najeriya, gasar da aka kwashe sama da shekaru 100 ana yi a jihar.

Hoton gasar sukuwar dawaki na Polo a Najeriya.
Hoton gasar sukuwar dawaki na Polo a Najeriya. AP - Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.