Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda wasan Polo domin samar da zaman lafiya ya gudana a Nasarawa

Wallafawa ranar:

Shirin namu na wannan mako zai yi duba ne game da wasan dawaki wato Polo inda zai yada zango a tarayyar Najeriya.

Alamar wasan kwallon Dawaki ta Polo.
Alamar wasan kwallon Dawaki ta Polo. REUTERS/Fred Prouser
Talla

Ganin yadda ake tunkarar manyan zabuka a Nigeria, inda hankalin al’umma yafi karkata shi ne yadda za’a samar da hadin kai a kasar lura da a yanzu ta shiga cikin wani yanayin rudanin banbance-banbancen siyasa, kabilanci dama addini, abinda ya sanya kenan aka shirya gasar 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.