Isa ga babban shafi
Wasanni

NFF ta dukufa wajen tsaftace alkalancin wasannin kwallon kafa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan taron da hukumar shirya wasannin kwallon kafa ta Najeriya NFF ta shiya a jijar Kano da ke arewacin Najeriya, a wani mataki na tsaftace alkalancin wasa.

Wasu alkalan wasannin kwallon kafa a Najeriya
Wasu alkalan wasannin kwallon kafa a Najeriya © Dailyutrust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.