Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda gasar kwallon dawaki ke ci gaba da samun karbuwa a sassan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan mako tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali ne kan wasannin kwallon dawaki ko kuma Polo, guda cikin wasannin da ke dimbin magoya baya a sassan Najeriya ciki har da jihar Plateu inda aka shirya gasar cin kofin Gwamna na kwallon dawaki.

Gasar kwallon dawaki a Najeriya.
Gasar kwallon dawaki a Najeriya. Lagos Polo Club
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.