Isa ga babban shafi
Wasanni

Kalubalen da ke tunkaro gasar cin kofin Afrika na 2022 a Kamaru

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan shirin tunkarar gasar cin kofin Afrika da za ta gudana a Kamaru da kuma jita-jitar da ke nuna cewa da yiwuwar kungiyoyi su hana 'yan wasan nahiyar halartar gasar.

Shugaban hukumar kwallon kafar Afrika Patrice Motsepe.
Shugaban hukumar kwallon kafar Afrika Patrice Motsepe. Daniel Beloumou Olomo AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.