Isa ga babban shafi
Wasanni

Karya dokar killace kai ya janyo dakatar da karawar Argentina da Brazil

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdullahi Isa ya tattauna kan dalilan da suka janyo dage wasan neman tikitin halartar gasar cin kofin duniya a shekarar 2022 tsakanin Argentina da Brazil.

Lionel Messi na Argentina da Neymar na Brazil bayan katse shirin karawar neman halartar gasar cin kofin duniya, bayan da jami'an kiwon lafiya na Brazil suka nuna adawa da halartar 'yan wasan Argentina uku da suka karya dokokin killace kai saboda Korona.
Lionel Messi na Argentina da Neymar na Brazil bayan katse shirin karawar neman halartar gasar cin kofin duniya, bayan da jami'an kiwon lafiya na Brazil suka nuna adawa da halartar 'yan wasan Argentina uku da suka karya dokokin killace kai saboda Korona. © REUTERS/Amanda Perobelli
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.