Isa ga babban shafi
Wasanni

Tasirin sauyin shekar Ronaldo zuwa Manchester United a gasar Firimiyar Ingila

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdullahi Isa ya tattauna ne akan tasirin sauyin shekar Cristiano Ronaldo yayi zuwa Manchester United akan kungiyar da kuma gasar Firimiyar Ingila.

Cristiano Ronaldo a Manchester United, 29 ga Oktoba na shekarar 2008.
Cristiano Ronaldo a Manchester United, 29 ga Oktoba na shekarar 2008. REUTERS - TOBY MELVILLE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.