Waiwaye Adon Tafiya
Shirin Waiwaye Adon Tafiya kan duba abubuwan da suka faru cikin mako, tare da gudanar da hirarraki. Shirin kan zo muko a ranakun Asabar da safe da kuma Lahadi da yamma. Sai a kasance da sashin Hausa na gidan rediyon Faransa, RFI, domin jin wannan shiri da sauran shirye shirye masu gamsarwa.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
Daukacin kashi-kashi
-
Waiwaye: Bitar labaran mako
Waiwaye adon Tafiya shirin dake bitar muhimman labaran da muka gabatar maku a cikin satin daya gabata.06/04/201323:14 -
Waiwaye a game da muhumman labaran da suka faru a mako
Waiwaye adon tafiya, shirin da ke yin dubi a game da muhimman labaran da suka faru a mako.23/03/201320:37 -
Sabon rikici ya barke a garin Gao dake Mali
Sabon rikici ya barke a garin Gao dake kasar Mali23/02/201320:47 -
Waiwaye: Fafaroma Benedict na Goma sha Shida zai yi murabus daga mukaminsa
Fafaroma Benedict na Goma sha Shida ya bayyana cewa zai yi murabus16/02/201320:53 -
Shugaban Najeria, Goodluck Jonathan ya kira wani taron gaggawa kan kudin tallafi yaki da cutar kanjamau
Bitan wasu daga cikin labaran da suka faru a cikin mako a duk fadin duniya, ciki har da taron gaggawa da shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya kira akan cutar kanjamau.02/02/201320:23 -
Waiwaye: 'Yan tawayen Mali sun rabu biyu
Shirin Waiwaiye Adon Tafiya yakan yi bitar wasu Muhimman labarai ne da suka faru a Mako.27/01/201321:10 -
Waiwaye: An kaddamar da yaki a Mali, An kashe wasu mata Kurdawa a Faransa
Shirin Waiwaiye adon Tafiya yakan yi bitar wasu muhimman labarai ne da suka wakana a Mako.12/01/201320:34 -
Waiwayen Muhimman Labarai a mako
Shirin Waiwaye ya kan yi waiwayen Muhimman labarai ne da suka faru a mako.06/01/201320:42 -
Waiwaye: Mutuwar Olu Sola Saraki
Shirin Waiwaye Adon Tafiya yakan yi waiwayen muhimman labaran da suka faru a mako.10/11/201220:42 -
20:00
-
Waiwayen Muhimman Labarai a mako
Shirin Waiwaye yakan diba muhimman labarai ne a sassan yankunan duniya da suka faru a mako.11/08/201219:56 -
19:55
-
Waiwayen Muhimman Labarai a mako
Shirin yakan yi bayani ne game da muhimman labaran da suka auku a Mako inda zaku ji mutuwar tsohon Mataimakin shugaban kasar Masar a zamanin mulkin Hosni Mubarak.21/07/201219:51 -
Waiwaye: Bama bamai a Najeriya da sauran muhimman labarai a Mako
Shirin Waiwaye Adon Tafiya ya yi nazari ne game da manyan Labaran da suka faru a Mako, musamman hare haren Bama bamai a Tarayyar Najeriya inda al'ummar kasar suka nuna bacin ransu ga shugaba Goodluck Jonathan wanda ya kama hanya zuwa taro a Brazil a dai dai lokacin da Jahohin Kaduna da Yobe ke cin wuta. Shirin kuma ya waiwaya Jamhuriyyar Nijar da sauran kasashen Afrika da Faransa.24/06/201220:00 -
20:00
Waiwaye Adon Tafiya
Shirin Waiwaye Adon Tafiya kan duba abubuwan da suka faru cikin mako, tare da gudanar da hirarraki. Shirin kan zo muko a ranakun Asabar da safe da kuma Lahadi da yamma. Sai a kasance da sashin Hausa na gidan rediyon Faransa, RFI, domin jin wannan shiri da sauran shirye shirye masu gamsarwa.