Isa ga babban shafi
Waiwaye Adon Tafiya

Waiwaye: Bama bamai a Najeriya da sauran muhimman labarai a Mako

Wallafawa ranar:

Shirin Waiwaye Adon Tafiya ya yi nazari ne game da manyan Labaran da suka faru a Mako, musamman hare haren Bama bamai a Tarayyar Najeriya inda al'ummar kasar suka nuna bacin ransu ga shugaba Goodluck Jonathan wanda ya kama hanya zuwa taro a Brazil a dai dai lokacin da Jahohin Kaduna da Yobe ke cin wuta. Shirin kuma ya waiwaya Jamhuriyyar Nijar da sauran kasashen Afrika da Faransa.

Wani da ya samu rauni harin kunar bakin waken da aka kai a Majami'ar Shalom a garin Kaduna.
Wani da ya samu rauni harin kunar bakin waken da aka kai a Majami'ar Shalom a garin Kaduna. REUTERS/Stringer
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.