Ra'ayoyi kan yiwuwar fuskantar karin hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:11
Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan rana ya bayar da damar tattaunawa akan sanar da masu masa’antu suka fitar a Najeirya, inda suka yi gargadi a game da yiwuwar samun hauhawar farashin kaya sakamakon yadda kudin kasar Naira ke ci gaba da rasa daraja kasuwa canji.
Matsalar cigaba da faduwar darajar Nairar na zuwa ne duk ikirarin kokarin da gwamnati ke yi wajen kawo karshenta, inda a baya bayan nan, babban bankin Najeriya ya sanar da ware biliyoyin dalar Amurka don ceto kudin kasar daga durkushewar da yayi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu