Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan yawaitar hadurran jiragen ruwa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan rana ya ba da damar tattauna wa ne akan yadda ake samun yawaitar hadurran jiragen ruwa a Najeriya. 

Wani mutum yayin daukar hoton yadda ake dauko gawar daya daga cikin wadanda hatsarin kwale-kwale ya rutsa da su a Kebbi, Najeriya. 27 ga Mayu, May 2021.
Wani mutum yayin daukar hoton yadda ake dauko gawar daya daga cikin wadanda hatsarin kwale-kwale ya rutsa da su a Kebbi, Najeriya. 27 ga Mayu, May 2021. via REUTERS - NEMA
Talla

Alkaluma a Najeriya sun nuna cewar a shekarar da ta gabata daruruwan mutane ne suka rasa rayukansu a dalilin yawaitar kifewar jiragen ruwan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.