Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare kan alkawuran da gwamnatin Tinubu ke yi wa 'yan Najeriya

Wallafawa ranar:

Yayin da gwamnatin Bola Tinubu ke sanar da alkawurra daban daban da nufin tunkarar kuncin rayuwa da jama’ar kasar ke fuskanta, mafi yawan ‘yan Najeriya na cewar sun fa gaji da hattara sa saboda da har yanzu ba su ga kaho ba. Bayan janye tallafin mai, shugaba Tinubu ya yi alkawarin raba tallafin bilyoyin kudade ga ‘yan Najeriya, kafin daga bisani ya sanar da karin albashin wucin gadi ga ma’aikatan kasar. 

Shugaban Najeriya Bola Tinubu.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu. © AFP/Kola Sulaimon
Talla

Shin ko yaya rayuwa ke gudana daga lokacin da wannan gwamnati ta karbi ragamar mulki da kuma tsare-tsarenta na tattalin arziki? 

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin tare da Murtala Adamu....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.