Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Matakin dage haramcin bai wa 'yan kasuwa kudin dala daga CBN

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya, ta kawo karshen haramcin bai wa ‘yan kasuwa da ke shigar da kayayyaki iri daban daban har 43 damar samun dalar Amurka daga babban bankin kasar CBN, matakin da ta ce tadauka domin sauwaka wa ‘yan kasuwa da nufin karya farashin kayayyakin da suka hada da na abinci, gine-gine, sabulu, magunguna da dai sauransu a kasar. 

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu. AFP - KOLA SULAIMON
Talla

 

Ko kuna goyon bayan wannan mataki da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka? 

Shin ko wace irin illa ku ke ganin cewa wannan mataki zai haifar wa yunkurin da ake yi domin bunkasa noma da kuma masana’antu a cikin kasar? 

Shiga alamar sauti, domin sauraron ciakken shirin da Nasiru Sani ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.