Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin jama'a kan nasarar shugaba Tinubu a kotu

Wallafawa ranar:

Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa a Najeriya, ta yi watsi da dukkanin korafe-korafen da jam’iyyun adawar kasar da suka hada da PDP da Labour, da APP, da APM da kuma AA suka gabatar don neman ta soke nasarar da shugaba Bola Tinubu ya samu ta lashe zaben 25 ga watan Fabarairun da ya gabata. 

Ra'ayoyin jama'a kan nasarar Tinubu a kotun korafe-korafen zabe a Najeriya.
Ra'ayoyin jama'a kan nasarar Tinubu a kotun korafe-korafen zabe a Najeriya. Pixabay/thiagocaribe
Talla

Alkalan kotun sun ce, matakin da suka dauka, ya biyo bayan rashin gamsassun hujjoji daga masu kara. 

Menene ra’ayinku kan hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben ta Najeriya? 

Wadanne shawarwari kuke da su ga wadanda hukuncin ya shafa, da kuma ita kanta kotun? 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.