Ra'ayoyin Masu Saurare kan yawaitar hadurran kwale-kwale a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:21
A Najeriya, kowace shekara daruruwan mutane ne ke rasa rayukansu sanadiyyar hadurran jiragen ruwa a kan kogunan kasar.
A mafi yawan yankunan da wadannan hadurra ke faruwa, jama’a ba su da wata hanyar gudanar da sufuri face ta jiragen ruwa.
Shin wadanne dalilai ne ke haddasa faruwar hadurran jiragen ruwa a Najeriya, shin daukar fasinjoji da kaya fiye da kima ne, ko kuma rashin bin ka’ada?
Shin wadannan matakai ne ya kamata a dauka domin samar da tsaro a kan hanyoyi da kuma sufurin ruwa a Najeriya?
Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin tare da Murtala Adamu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu