Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kungiyoyin agaji sun damu da yadda takunkuman ECOWAS suka kuntatawa Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 17:45
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ya bayar da damar tattaunawa ne akan damuwar da kungiyoyin agaji da dama suka nuna dangane da takunkuman da kungiyar ECOWAS da kuma UEMOA suka kakaba wa Jamhuriyar Nijar don tilasta wa sojoji dawo da Mohamed Bazoum kan karagar mulki.
Talla
Kungiyoyi irinsu Medecins Sans Frontieres, sun ce wadannan takunkumai na kara jefa talakawan kasar ta Nijar ne a cikin halin kuncin rayuwa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu