Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Shugaba Najeriya ya bukaci jami'an tsaro su karbo bashin da gwamnati ta baiwa manoma

Wallafawa ranar:

Ra'ayoyin masu saurare kan umarnin da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya baiwa jami'an tsaron kasar da su karbo bashin da gwamnati ta baiwa manoma ko ta wane irin hali.

Gwamnatin ta ce sam ba zata lamunci taurin bashi daga gurin manoman ba.
Gwamnatin ta ce sam ba zata lamunci taurin bashi daga gurin manoman ba. ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

Ku danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.