Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Thomas Sankara Kashi na 6/20

Wallafawa ranar:

 Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.

Marigayi Thomas Sankara, tsohon shugaban kasar Burkina Faso.
Marigayi Thomas Sankara, tsohon shugaban kasar Burkina Faso. © AFP/Dominique Faget
Talla

Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.