Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Thomas Sankara Kashi na 4/20

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tarihin Afirka'  kashi na 4/20 ya kawo ci gaban tarihin Thomas Sankara, shugaban kasar Burkina Faso, wanda aka wa kisan gilla a bakin aiki. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ne ya shirya, ya kuma gabatar da shirin, wanda yake zuwa muku duk ranar Asabar da maraice, a kuma maimaita ranar Lahadi da safe. 

Thomas Sankara, shugaban Burkina Faso da aka kashe a bakin aiki.
Thomas Sankara, shugaban Burkina Faso da aka kashe a bakin aiki. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.