Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Thomas Sankara kashi na 3/20

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.

Tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara.
Tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara. DR
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.