Isa ga babban shafi
Rayuwata

Mata sun samu 'yancin zubar da ciki a Faransa

Wallafawa ranar:

‘Yan Majalisar Dattawan Faransa, sun kada kuri’ar amincewa da sanya ‘yancin zubar da ciki a kundin tsarin mulkin kasar.

Bayan tabbatar da 'yancin zubar da ciki a Kundin Tsarin Mulkin Faransa a yau Juma'a, wasu daga cikin 'yan mata sun yi hoto cikin murna da shugaban kasar Emmanuel Macron.
Bayan tabbatar da 'yancin zubar da ciki a Kundin Tsarin Mulkin Faransa a yau Juma'a, wasu daga cikin 'yan mata sun yi hoto cikin murna da shugaban kasar Emmanuel Macron. REUTERS - Gonzalo Fuentes
Talla

Majalisar ta yi zama na musamman ne a ranara Laraba domin tafka muhawara kan duba lamarin.

Gwamnatin shugaba Emmanuel Macron ta bukaci a yi mata kwaskwarima a sashi na 34 na kundin tsarin mulkin kasar domin yin nuni da 'yancin mata na samun damar zubar da ciki.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.