Isa ga babban shafi
Rayuwata

Muhimmancin karfafawa mata wajen dogaro da kansu

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali game da batun yadda masu fafutuka ke neman yadda za a karfafawa mata gwiwar ci gaba da dogaro da kansu ta fannoni da dama.

Mata masu gudanar da aiki cikin garake
Mata masu gudanar da aiki cikin garake Jérémie BESSET, Emmanuelle BASTIDE/RFI
Talla

Sanin kowa ne samun aikin yi, babban madogara ce ga dan Adam don dogaro da kai, kuma la’akari da yadda halin rayuwa ke sauyawa ya sa masana ke ganin ya dace a karfafawa ‘ya’ya mata gwiwa su samu aiki yi don taimakawa kansu da iyalansu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron Zainab Ibrahim cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 09:58
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.