Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda karancin ilimi ke hana mata kwatar hakkin su a hannun masu cin zarafi

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda karancin ilimin shigar da kara ke hana mata samun cikakken adalci daga hukumomi da kungiyoyi, idan an ci zarafin su.

Fyade na cikin manyan abubuwan da ke cutar da rayuwar mata
Fyade na cikin manyan abubuwan da ke cutar da rayuwar mata © firstpost
Talla

Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 09:58
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.