Shirye-shiryen da iyalai ke ciki na zuwan watan azumin watan Ramadana, daidai lokacin nan da ake fama da tsananin tsadar rayuwa
Talla
A wannan rana dai Shirin rayuwata ya tattauna batun shirye shiryen Azumin watan Ramadana da alummar musulman duniya za su fara kasa da mako 1.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu