Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 694 (Ra'yoyin masu saurare kan maudu'an da suka gabata)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim kamar kowacce ranar Alhamis a wannan mako ma ya bai wa mai sauraro damar tofa albarkacin bakinsu kan mau'du'an da suka gabata a ranakun wannan mako. 

Shirin a kowacce alhamis na baku damar tofa albarkacin bakinku kan maudu'an da suka gabata.
Shirin a kowacce alhamis na baku damar tofa albarkacin bakinku kan maudu'an da suka gabata. AFP/File
Talla

Bisa al'ada kowacce ranar Alhamis shirin na Rayuwata na bayar da dama ne ga masu sauraro su yi tsokaci kan mau'du'an da suka gabata a ranakun Litinin da Talata da kuma Laraba, inda ake tattaunawa da kwararru daban-daban kan batutuwan da suka shafi rayuwar Mata da kananan yara.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin................

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.