Isa ga babban shafi
Rayuwata

Ko me yasa wasu matan basa son kammala girki a kan lokaci?

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne, kan yadda wasu matan ke yin girki a kurarren lokaci, abin da ke tilastawa wasu magidantan ziyartar wuraren sayar da abinci.

Dafadukar shinkafa da kayan hadi
Dafadukar shinkafa da kayan hadi © Wikipedia
Talla

Wannan matsala kan haifar da rashin jituwa a rayuwar ma'aurata da dama, la'akari da cewa mazan kan yi kokari wajen samar da abin da za a sarrafa na abinci.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin kan wannan matsala da Zainab Ibrahim ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.