Isa ga babban shafi
Rayuwata

Shiri na musamman gameda ranar yaki da bautar da yara ta Duniya

Wallafawa ranar:

Ranar 12 ga watan Yulin kowace shekara, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don yaki da bautar da kananan yara ta duniya.

Ranar yaki da bautar da yara ta Duniya.
Ranar yaki da bautar da yara ta Duniya. AFP - AMOS GUMULIRA
Talla

Bincike ya nuna cewar ana ci gaba da samun nasara wajen magance wannan matsalar da yara da dama ke fuskanta, duk da cewar a 'yan shekarun nan hannun agogo na neman komawa da baya.

Kan wannan batu ne, Zainab Ibrahim ta shirya shiri na musamman gameda wannan rana.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.