Rayuwata
Ta'ammali da miyagun kwayoyi na neman gagarar hukumomi a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin na wannan rana ya tabo batun yadda ta'ammali da miyagun kwayoyi ke neman gagarar hukumomi a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, yayin da iyaye ke ci gaba da kokawa kan halin da yaransu ke ciki.
Talla
Zainab Ibrahim ta tattauna da hukumomin da ke yaki da ta'ammali da miyagun kwayoyi, da kuma iyaye hadi da masana, kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen tunkarar wannan matsala.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu