Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda marayu da dama ke cike da fargabar makomar rayuwarsu

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba halin da yara marayu ke ciki a sassan duniya, musamman game da batun ilimin su, ciyarwa da kuma tufatarwa, yayin da hukumomi na duniya ke ci gaba da jan hankali game da ilimin kananan yara.

Tun a shekarar 2017 ne kungiyar tsaron sa kan a Najeriya, ta kawo karshen matakin amfani da kananan yaran a yaki da boko haram inda nan take ta saki kananan yara 833
Tun a shekarar 2017 ne kungiyar tsaron sa kan a Najeriya, ta kawo karshen matakin amfani da kananan yaran a yaki da boko haram inda nan take ta saki kananan yara 833 Unicef RCA
Talla

Marayu a kasashe da dama, musamman masu tasowa ko kuma fama da talauci, bincike ya nuna cewa, suna cikin kalubale na rayuwa, yayin da suke cike da fargaba game da makomar rayuwar su, saboda rashin wanda zai tallafa musu.

Kan wannan matsaloli ne, Zainab Ibrahim ta tattauna da masana, kungiyoyi masu zaman kan su da kuma iyaye, kan matakan da ya kamata aq yi amfani da su wajen inganta rayuwar ire-iren wadannan yara.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.