Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan matsalar cutar sata da ke addabar wasu matan, musamman a nahiyar Turai, wanda hakan ke jefa su cikin mummunan yanayi ta fuskar tsangwama.
Bincike ya nuna cewa, da yawa daga cikin masu wannan dabi’a kan fuskanci bakin ciki, a wasu lokutan ma sukan yi fama da cutukan da suka danganci damuwa.
Abin mamakin shine, yawancin abubuwan da ake kama su sun sata, zakat arar ba wani amfani zai yi musu ba, abin da ya sanya masana halayyar dan adam suka ce, sai an danganta su da likitoci domin ceto rayuwar su a wasu lokutan.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin kan wannan batu da Zainab Ibrahim ta gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu