Tsare-tsaren haraji har yanzu masana sun ce akwai bukatar gudanar da sauye-sauye, musamman yadda ake nuna banbancin jinsi a kai.
Hukumomin da abun ya shafa sun tabbatar da cewa, yawancin tsarin haraji suna nuna son kai ga maza da mata ta hanyoyi daban-daban da za su iya yin mummunar tasiri wajen yanke shawara.
MDD ta koka kan yadda gwamnatoci suna gaza shawo kan matsalolin da suka dabaibaye bangaren haraji, da ke taimakawa wajen habaka tattalin arziki.
Kan hakan ne shirin na Rayuwata, ya leka Jamhuriyar Nijar yayin da gwamnatin kasar ta bullo da wani shirin wayar da kan mata kan tsarin na haraji.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu