Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 445 (Rayuwar Mata a harkar noma )

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata ta wannan mako tare da Zainab Ibrahim ya mayar da hankali ne kan rahoton hukumar chimaka ta duniya (FAO), dake bayyana karuwar shigowar mata a harkar noma musamman a kasashe masu tasowa.

Wasu mata dake aikin gonan lambu a kasar India
Wasu mata dake aikin gonan lambu a kasar India ASSOCIATED PRESS - SUDIPTO DAS
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.