Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 378 (Yadda mata ke shan kashedi yayin aure)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Shamsiyya Haruna ya yi dubi kan kungiyoyin kare hakkin mata ke fafutukar ganin an kawo karshen yiwa mata babakere musamman a rayuwar aure, kungiyoyin da ke neman tabbatar da daidaiton jinsi na diga ayar tambaya kan dalilin da ya sa aka fi jawa mata kunne fiye da maza a lokutan aure.

Mata aka fi jawa kunne a lokacin auratayya, batun da ya sanya diga ayar tambaya daga kungiyoyin da ke fafutukar tabbatar da daidaiton jinsi.
Mata aka fi jawa kunne a lokacin auratayya, batun da ya sanya diga ayar tambaya daga kungiyoyin da ke fafutukar tabbatar da daidaiton jinsi. © AP/Rafiq Maqbool
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.