Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 281( Mata manoma)

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana tare da Shamsiyya Haruna ya yi dubi kan gagarumar gudunmawar da mata ke bayarwa ta hanyar samar da abinci ga duniya da ma yadda kaso mai yawa na matan suka rungumi dabi'ar noma don taimakon duniya.

Wata manomiya a Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya.
Wata manomiya a Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya. LA Bagnetto
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.