Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 273 (Gudunmawar Matan karkara a harkokin Noma)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Shamsiyya Haruna ya yi duba kan gudunmawar matan karkara a harkokin Noma dai dai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ke bikin ranar a kowacce 15 Oktoba. Ayi saurare Lafiya. 

Wasu Mata da ke aikin roron alkama.
Wasu Mata da ke aikin roron alkama. AFP - STR
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.