Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tsadar taki ya haddasa koma baya a harkokin noma a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan mako zai yi duba ne kan batun matsalar takin zamani da manoma ke fama da shi a Najeriya shekara da shekaru, duk da cewa tsadar takin na bana ba irin wadanda aka saba gani a baya bane.

Matsalar tsadar taki a yanzu ita ce ta fi ci wa manoma tuwo a kwarya a Najeriya.
Matsalar tsadar taki a yanzu ita ce ta fi ci wa manoma tuwo a kwarya a Najeriya. AFP - FADEL SENNA
Talla

Matsalar tsadar taki dai a yanzu ita ce ta fi ci wa manoma tuwo a kwarya a Najeriya.

A latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani...

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.