Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Karancin takin zamani a sassan Najeriya na kokarin tagayyara harkar Noma

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda kananan manoma ke fama da karancin takin zamani bisa zargin jami’an da gwamnati ke damkawa alhakin rarrabawa na karkata takin zuwa hanun yan baranda yanayin dake kara ta’azzara karanci da tsadar takin ga manoma.

Ba kadai a Najeriya manoma a sassan Duniya na fuskantan karanci da kuma tsadar takin zamani wanda ake alakntawa da rikicin Rasha da Ukraine.
Ba kadai a Najeriya manoma a sassan Duniya na fuskantan karanci da kuma tsadar takin zamani wanda ake alakntawa da rikicin Rasha da Ukraine. © RFI/JICA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.