Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Rawar da mata ke takawa a bangaren noma a Najeriya

Wallafawa ranar:

A yau Shirin zai karkata ne a kan yadda mata ke taka muhimmiyar rawa a bangaren noma a Najeriya kuma kasancewar su a harkar noman na ba da gudunmawa ta bangrarori da dama.Manoma mata a tarayyar Nigeria, na taka rawar a zo a gani a fannin habaka samar da abinci don amfanin al’ummar kasar.

Rawar da mata ke takawa a bangaren noma  a Najeriya
Rawar da mata ke takawa a bangaren noma a Najeriya © RFI/Coralie Pierret
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.