Isa ga babban shafi

Rashin ruwan sama ya haifar da asarar dabbobi a Nijar

Rashin ruwan sama ya haddasa rashin ciyawar da dabbobi ke ci a Jihar Maradi dake Jamhuriyar Nijar, abinda ya kai ga asarar wasu daga cikin dabbobin. 

Kasuwar dabbobi a Mokko, Jamhuriyar Nijar.
Kasuwar dabbobi a Mokko, Jamhuriyar Nijar. © RFI/Sayouba Traoré
Talla

Wannan ne dalilin da ya sa makiyaya kira ga gwamnati da ta taimaka wajen samarwa dabbobi abinda za su ci domin kaucewa rikici tsakanin manoma da makiyayan. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Salissou Issa ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.