Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Matsalar zaizaiyar kasa na ciwa mazauna birnin Calabar tuwo a kwarya

Wallafawa ranar:

Shirin "Muhallinka Rayuwarka" a wannan makon ya yi duba ne kan matsalolin zaizayar kasa, da ke samu a yankin Niger Delta da ke shiyar kudu maso kudancin Najeriya. Jahar Cross River na daya daga cikin jahohin da ke fama matsalar musamman a wani bangare na babban birnin ta Calabar.

Wani yanki da zaizayar kasa ta shafa a garin Calabar na jahar Cross River da ke Najeriya.
Wani yanki da zaizayar kasa ta shafa a garin Calabar na jahar Cross River da ke Najeriya. icirnigeria.org
Talla

Wannan matsalar dai ta haifar da asarar rayuka da kuma dukiya mai tarin yawa, musamman ga mazauna cikin kwaryar birnin.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.