Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Karancin ruwan sama da yadda noman masara ke fuskantar kalubale

Wallafawa ranar:

Shirin "Muhallinka Rayuwarka" a wannan lokaci ya mayar da hankali ne kan matsalar karancin ruwan sama da yankin karamar hukumar Wase ta jihar Filato ke fuskanta wanda yanzu haka manoma da masu kiwo ke cikin halin dar dar, sannan kuma da wata matsalar da manoman masara ke fuskanta a jihar Kano duk da ke yankin arewacin Najeriya.

Karancin ruwan sama da kuma yadda kalubalen da noman Masara ke fuskanta,
Karancin ruwan sama da kuma yadda kalubalen da noman Masara ke fuskanta, REUTERS/James Akena
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.