Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda tsananin zafin rana ke wa jikin dan adam illa

Wallafawa ranar:

Shirin "Muhallinka Rayuwarka" ya yi dubi ne kan yadda ake fama da zafin rana a Afirka, ciki har da Arewacin Najeriya wanda yanayin kan kai sama da maki 40 na ma’aunin sa.

Yadda mutane ke fakewa tsananin zafi a wani sashi na Chadi.
Yadda mutane ke fakewa tsananin zafi a wani sashi na Chadi. AFP/Amaury HAUCHARD
Talla

A kwanan nan yankuna da dama na Nahiyar Afruka ciki har da arewacin tarayyar Najeriya sun sha fama da tsananin zafin rana da wani zubin kan kai 43 a ma’aunin Celsius, yanayin da ya yi tsanani har ta kai wasu mutane ke tarewa a sassan Fadammu da Gulabe domin samun sauki.

Akwai dai rahotannin da suka nuna yadda al’umma a wasu jihohin Arewacin Najeriya kamar Kano da Maiduguri da Sokoto da dai sauransu, su ka yi matukar kwaluwa da hasken Rana mai dan karen zafi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.