Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

MDD- Kudin da ake kashewa wajen sayen ruwan roba ya kai ayi amfani dasu wajen samar da ruwan sha

Wallafawa ranar:

A wannan shirin na Muhallin ka Rayuwar ka, shirin dake tattauna wa da masu ruwa da tsaki kan sauyi ko dumamar yanayi da kuma uwa uba fannin noma da kiwo, wanda Nasiru Sani ke jagoranta.Shirin na wannan mako zaiyi dubi ne kan wani rahoto da Majalisar dinkin duniya ta bayana cewar kudin da ake kashewa wajen sayen ruwan roba ya kai ayi amfani dasu wajen samar da wadataccen ruwan sha a fanfunan daukacin al’uma a duniya.

Ruwan sha cikin roba a Faransa
Ruwan sha cikin roba a Faransa © AFP/Boris Horvat
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.