Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda Manoma a Najeriya ke fama da matsalar satar daga barayin gona

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani ya mayar da hankali kan matsalar da manoman Najeriya ke fuskanta ta satar amfanin gona dai dai lokacin da wasu sassa na kasar ke fama da matsalar karancin zubar ruwan sama wanda ake alakantawa da sauyin yanayi.

Tarin manoma na fama da matsalar sata daga jama'ar gari a gonakinsu.
Tarin manoma na fama da matsalar sata daga jama'ar gari a gonakinsu. AP - Chinedu Asadu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.