Gwamnatin Nijar ta samar da shirin inshora ga manoma da makiyaya
A Jamhuriyar Nijar gwamnatin kasar ta fito da wani tsari wanda a karkashinsa manoma da makiyaya za su iya shiga inshora a wani mataki na neman rage dimbin asarar da suke yi da zaran ambaliya ta rutsa da su.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:02
Talla
Kungiyoyin mazauna karkara da su kansu masu inshorar sun yaba da shirin wanda ake saran Bankin Duniya da MDD su sunya hannu a ciki.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Baro Arzika
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu