Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Taron masana a Kaduna ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen rashin tsaro

Wallafawa ranar:

A yunkurin lallubo  mafita ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen matsalar rashin tsaro a Najeriya,masana sun gudanar da wani taro na musaman a jihar Kaduna.Aminu Sani Sado da ya hakarci wannan taro ya hada mana shirin muhalinka rayuwarka daga nan sashen hausa na rediyon Faransa RFi.

Wasu daga cikin mutanen da rikicin kabilanci da addini ya ritsa da su a Kaduna
Wasu daga cikin mutanen da rikicin kabilanci da addini ya ritsa da su a Kaduna - AFP/Archivos
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.