Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran Mako; Katsalandan na kasashen ketare kan Nijar zai kara dagula lamura - Rasha

Wallafawa ranar:

Tawagar kungiyar kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS ko CEDEAO ta bar Jamhuriyar Nijar a yau Juma’a, ba tare da samun ganawa da Janar Abdurahman Tchiani, shugaban mulkin sojan da suka yi juyin mulki ba, yayin da a gefe guda Rasha ta ce shiga tsakani na kasashen waje ba zai warware lamarin kasar ta Nijar ba. 

Janar Abdourahmane Tchiani shugaban gwamnatin sojin Nijar
Janar Abdourahmane Tchiani shugaban gwamnatin sojin Nijar REUTERS - STRINGER
Talla

Ga alama mutane da dama na bayyana rashin amincewa da matakin na soji, kuma ko su shugabannin sojin da tsohon shugaban kasa Mahaman Ousmane da wasu ‘yan Najeriay da dama, na nunarashin amincewa da haka.

Amma minister harkokin wajen Senegal ta bayyana cewar muddin ECOWAS ta bada umurni, toh zasu bada sojojin su domin daukar matakin soji akan Nijar. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.