Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Mutane 10 sun mutu a wani sabon rikici da ya barke a jihar Filato da ke Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako kamar yadda aka saba, ya waiwayi muhimman  abubuwan da suka faru a duniya a makon da ya gabata. Daga cikin akwai halin da ake ciki a jihar Filato, inda aka akalla mutane 100 suka rasa rayukansu sakamkon wani sabon rikici da ya barke, da kuma shugabannin kasashen Afirka shida da za su yi tattaki zuwa Rasha da Ukraine, domin sulhunta yakin da kasashen suka shafe sama da shekara 1 suna gwabzawa.  

Hoton wani hari da ya salwantar da rayukan tarin mutane a jihar Filato ta Najeriya.
Hoton wani hari da ya salwantar da rayukan tarin mutane a jihar Filato ta Najeriya. AP - APTN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.