Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Akalla kananan yara 49 suka mutu sakamakon nutsewa a ruwa a Pakistan

Wallafawa ranar:

Shirin Mu zagaya Duniya na wannan mako ya mayar da hankali a kan Pakistan, in da akalla kananan yara 49 suka mutu sakamakon nutsewa a ruwa bayan kifewar Kwalekwalensu. Hatsarin ya auku ne a yayin da yawan wadanda suka mutu a harin bam din da aka kai kan Masallaci a Pakistan din ya kai mutane 100, yayin da wasu fiye da 200 suka jikkata.Nura Ado Suleiman daga sashin Hausa na RFI zan jagoranci gabatar da shirin.

Daya daga cikin biranen kasar Pakistan
Daya daga cikin biranen kasar Pakistan AP - Zahid Hussain
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.