Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako: Yadda aka nada wani dan bindiga a matsayin sarkin Fulani a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi bitan wasu manyan labaran da suka fi daukar hankali a labaran mu da suka gabata a makon da muka yi bankwana da shi, masamman Nadin sarautar da wani basarake a jihar Zamfara ya yi wa wani kasurgumin dan fashin daji Ada Aleiro a matsayin sarkin Fulani, mataki da ya kai ga gwamnatin jihar dakatar da basaraken.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.